Kirsimeti
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]kirsimeti bikine wanda mabiyan addinin Kirista suke aiwatarwa duk shekara. [1] [2]
Misali
[gyarawa]- Yaune Kirsimeti fa.
- Ana Kirsimeti duk shekara.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,28
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,42