Kirtani Kirtani (help·info) Ɗan dogon Kyalle ne siriri da ake amfani dashi wajen ɗaure abu ko a wajen ado .[1]