Jump to content

Kishirwa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ƙishirwa About this soundKishirwa  haline da mutun yakan shiga a lokacin da yake da bukatar ruwansha a turanci suna kiranshi (thirst). [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Fatima najin ƙishirwa da alama.
  • Ruwa maganin kishi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,189
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,281