Kitse

Daga Wiktionary

Kitse wani farin abu ne dake hade da tsokan nama ajikin mutum da dabba. =Ragon dana yanka yayi kitse sosai

Karin Magana[gyarawa]

  • Kallon kitse akema rogo
  • Kits wani farin abu ne dake hade da tsokan nama ajikin mutum da dabba.

[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Ragon dana yanka yayi kitse sosai

Karin Magana[gyarawa]

  • Kallon kitse akema rogo
  • Kitse na kawo kiba

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,63
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,95