Jump to content

Kitso

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

kitso About this soundKitso  kwalliyace da mata sukeyi ma gashin kan su dan Kara masa inganci da hana shi lalacewa, kitso na daya daga cikin kwalliyan da mata sukeyi ma jikinsu.

Misali

[gyarawa]
  1. A'isha ta iya kitso sosai
  2. Khadijah tafi kwarewa kitso zane hannu

[1] [2]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,208
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,305