Jump to content

Kiyama

Daga Wiktionary

Kiyama About this soundKiyama  kalma ce da ake nufin lahira ko Kuma ace rayuwar da ake bayan mutuwa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Malamai na bada labarin irin rayuwar da akeyi a kiyama.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Ana bikin duniya ake na kiyama.

Manazarta

[gyarawa]