Jump to content

Kiyasi

Daga Wiktionary

Ƙiyasi About this soundƘiyasi  Kwatanta abu da waninsa saboda kawai dalilin ƙarin bayani da fayyacewa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ƙiyasi na kuɗin naira da dala.
  • Anyi ƙisasi gidan zai kai darajan motarshi.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): Analogy

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6