Jump to content

Kogo

Daga Wiktionary
Kogo mai Ruwa

Kogo Na nufin duk wani budaddan babban dutse.[1]

Suna jam'i. Koguna

Misalai[gyarawa]

  • Fatake sunyi sansani a kogon dutse
  • Kogon dutse na fidda ruwa
  • Mun fake a cikin kogo

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,25