Jump to content

Komadadde

Daga Wiktionary

KomadaddeAbout this soundKomaɗaɗɗe  Abu wanda ya lankwashe ya zama kamar irin da'irar ciki ko wajensa.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ƙomaɗaɗɗen jarkan ruwa.
  • Komaɗaɗɗen kwano.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): Concave

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,39