Jump to content

Kosawa

Daga Wiktionary

Kosawa About this soundKosawa  shi ne mutum ya gaji da jiran wani abu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mai abinci bata gama da wuri ba har saida mutane suka fara kosawa

Manazarta

[gyarawa]