Kuba

Daga Wiktionary

Kuba About this soundKuba  abin kulle ƙofa na ƙarfe da ake manna shi a jikin ƙyaure don kulle ƙofa.[1]

Manazarta[gyarawa]