Jump to content

Kubewa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

KuɓewaAbout this soundHa Kubewa  Shuka ce wanda manoma suke shukawa a kona da kuma masu noman rani ana Miya dashi tana da yauki Ana busarwa ayi miya dashi kuma ana miya da ɗanyenshi.

Misalai

[gyarawa]
  • Harira tayi biyan kubewa da tuwo
  • Shukan kubewa shar shar a gonar Tanimu
  • Yarinya na yanka kubewa ɗanya

Fassara

[gyarawa]