Jump to content

Kudu

Daga Wiktionary

Kudu na nufin kusurwar da take Hannun riga da kusurwar arewa, da Turanci (South). [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Birnin Zazzau tana kudu da Garin Kano
  • Mayaka sun fita yaki ta kofar kudu
  • Gidan Sa'adu na Kudu da gari

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,170
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,257