Kuka

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Bishiyan Kuka

Kuka Wani ganye ne da ake tsunkowa abishiya ake sarrafa shi izuwa garin miya.

KukaAbout this soundKuka  A wata ma'anar yana nufin fitar da hawaye lokachin ɓacin rai ko mutuwa da dai sauransu.

Misalai[gyarawa]

  • Miyan kukan taji daddawa
  • Matar Audu ta kada miyar kuka
  • Miyar Kuka nake so

Manazarta[gyarawa]