Jump to content

Kula

Daga Wiktionary

Kula abinda ake nufi da wannan Kalmar shine tsarewa ko kuma kiyayewa

Take care of this thing a hausan ce kuma tana nufin ka kula da wadannan abun,[1]

Misali[gyarawa]

  • A kula don kada ya lalace
  • Kula da kaya yafi ban cigiya.

Karin Magana[gyarawa]

  • Kula da kaya yafi ban cigiya.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 23. ISBN 9 789781691157