Jump to content

Kulki

Daga Wiktionary
Kulki

Kulki About this soundKulki  Wata irin sanda ne mai baki da kwauri.Ana amfani da ita a matsayina makami.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ya bigi barawon da kulki
  • Ta daki buhun da kulki ya lotsa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,44
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,13