Jump to content

Kuluba

Daga Wiktionary
Kulɓa akan katako

Kulɓa About this soundKulba  wata dabbace mai kamar ƙadangare tana da jiki mai santsi.[1]

Karin Magana

[gyarawa]
  • Kulɓa uwar maciji

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,166