Kumatu

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Kumatu Wato gefen fuska guda biyu,kasa da idanu. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Kumatun Saude ya kumbura
  • Ba kyau bugu a kumatu
  • Fassara turanci: Cheek

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,27
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,41