Kumburi
Appearance
Kumburi na nufin sauyawar halitta ta hanyar tashin, ko kibar sashin jiki wanda ba na lafiya ba ne ba. Inflate [1]
Misalai
[gyarawa]- Kafar mara lafiya ta yi kumburi
- Cikina ya yi kumburi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.