Jump to content

Kunburi

Daga Wiktionary

Kumburi shine tashi na abu zai yi daga ainihin yadda yake.

Misali

[gyarawa]
  1. Ali ya buge da karfe hannun sa ya kunbura.
  2. idan aka sa yeast a filawa zata kunbura.