Kundi
Appearance
Asalin Kalma
[gyarawa]Wata ƙila ta samo asali daga kalmar hausa
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Kundi wani littafi ne na musamman da ake ajiye bincike na musamman, wanda ba'a wallafashi ba. Ko kuma littafi da ake rubutawa don kammala karatun digirin B.A ko M.A ko M.Phil da sauransu.[1]
Misali
[gyarawa]- Na rubuta kundi na kammala karatuna
- Akwai komai da komai a kundin tarihina
Turanci
[gyarawa]Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.