Jump to content

Kunya

Daga Wiktionary

Kunya Kalma ce mai Harshen Damo

KunyaAbout this soundKunya  yana nufin kamun Kai daga aikata wani abun batanci ko wani abun ashsha.

Kunya About this soundKunya  har wayau na nufin ƙasa da ake tarawa a gona wajen yin shuka. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Yara suna jin Kunyan iyayensu
  • Tsohuwa tayi abin kunya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,164
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,249