Kurba
Appearance
Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman kurba ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Kurba na nufin shan abu mai ruwa-ruwa kadan kadan. [1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): Sip
- Faransanci (French): siroter
- Larabci (Arabic): rashfa - رشفة
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.