Kurciya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Kurciya mai launi rodrodi

Kurciya About this soundKurciya  Wata ƙaramar tsuntsuwa ce mai kama da tantabara saidai bata kai girman tantabara ba.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Yara sunje daji kamun kurciya

Karin Magana[gyarawa]

  • Kukan kurciya jawabi ne mai hankali ke ganewa
  • Kurciyan da batada gashi ƴa ce

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,128