Kurga

Daga Wiktionary

Kurga wannan na nufin wani ciwo da jarirai sukeyi a duburansu.

Misali[gyarawa]

  • Yaron na fama da kurga.