Jump to content

Kuri

Daga Wiktionary

KuriAbout this soundKuri  mutum ya fadi abunda ba zai iya yi ba,kamar dai cika baki.

Misalai

[gyarawa]
  • Garba ya cika kurin tsiya.
  • Galibin yan gidan su sun cika kuri.