Jump to content

Kuri'a

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ƙuri'a wani abune da ake amfani dashi a wajen zaben dan takara.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Talakawa sunyi amfani da ƙuri'arsu sun kada Dan majalisa mai ci

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,205
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.205. ISBN 9789781601157.