Jump to content

Kurna

Daga Wiktionary
Kurna a jikin bishiyar ta

Kurna About this soundKurna  Wani ɗan itace ne dake yin ƴaƴa kanana masu kama da magarya amma sun ɗanfi magarya girma.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yara sunje sinkar Kurna.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Koda girgiza Kurna tafi magarya.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,130