Jump to content

Kururuwa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Kururuwa na nufin ihu Mae Jan hankalin mutane.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Naji kururuwa kamar gobara
  • Sa'a tana kururuwa kukaimata ɗauki.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,313