Kurwa

Daga Wiktionary

Kurwa shine kamar ruhi ko rai..[1]

Misalai[gyarawa]

  • Mata maiya ta kama kurwar Malam Audu

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,127