Jump to content

Kushewa

Daga Wiktionary

Kushewa na nufin rami da ake sanya mamaci, Wato kabari.

Kushewa a wata ma'anar kuma, tana nufin sukar wani abu ta hanyar fadin wani abu mar a dadi dangane da abun.

Misali

[gyarawa]
  • Ali ya kushewa Musa kadararsa.
[1]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.