Jump to content

Kuskure

Daga Wiktionary

Asalin Kalma

[gyarawa]

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Kuskure/Kure About this soundKuskure  a hausance yana nufin yin wani abu ba yadda yake ba ko kuma ba yadda ya kamata ace anyi shi ba ko kuma ba yadda kuma akace ayi shi ba.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Yaron ya yi kuskure wajen sanya takalmi sai ya sanya dama a hagu.

Turanci

[gyarawa]
  • Mistake
  • Error
  • Blunder

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570