Kusu

Daga Wiktionary

Kusu About this soundKusu wakiliyar kalmace wacce take nufin Bera musamman Beran gida,wasu garuruwan hausa suna Kiran Bera da kusu[1]

Misalai[gyarawa]

  • Abincin Dana rage jiya har kusu ya fara ci

Manazarta[gyarawa]