Kuturu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Kuturu Mutummin da baida yatsun hannu ko na kafa ko kuma duka baki dayansu. [1] [2]

Suna jam'i. Kutare

Misalai[gyarawa]

  • Kuturu da Dan jagora
  • Nayi gamo da fushin kuturu

Karin Magana[gyarawa]

  • Da haka muka fara, kuturu yaga mai kyafsi.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,99
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,154