Jump to content

Kwado

Daga Wiktionary

KwadoAbout this soundKwado  Wani dabba ne wanda yake iya rayuwa acikin ruwa da kuma doron kasa yana da ƙafafuwa guda biyu sannan yana tsalle. Fassara turanci: frog

Karin Magana

[gyarawa]
  • Rabon Kwaɗo baya hawa sama