Jump to content

Kwala

Daga Wiktionary
Zanen kwala

Kwala About this soundKwala  Shine saman wuyan riga..[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Kwalar riga fara na saurin daukar datti.
  • Lado ya cima Audu kwalar.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,31