Kwalaba

Daga Wiktionary
Kwalabe a jibge

Kwalaba About this soundKwalaba  Ɗan gilashi ko tasa da ake mai mabuɗi ɗan karami domin zuba abun sha ko ruwa a ciki.[1]

Suna jam'i.Kwalabe

Misalai[gyarawa]

  • Kwalaban giya.
  • Ta sha lemun kwalaba.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236