Kwalbati

Daga Wiktionary

FASSARA[gyarawa]

Kwalbati wani dan ƙaramin hanyane da akema ruwan datti domin wucewa. [1] [2]

Suna jam'i. Kwalbatai

Misali[gyarawa]

  • kwalbatin layinsu iro ya lalace yana buƙatan gyara sosai.

ENGLISH[gyarawa]

Culvert

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,184
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,275