Jump to content

Kwallo

Daga Wiktionary

KwalloSamfuri:errorSamfuri:Category handler itace abin wasa da ake jifa ko bugawa da ƙafa, ko hannu .[1]

Suna jam'i. Kwallaye

nau'ikan ƙwallo

  1. kwallon ƙafa
  2. kwallon kwano
  3. kwallon teburi, dasauransu.

Misalai

[gyarawa]
  • Yara na wasa da kwallo a fili.
  • Dan wasa ya jefa kwallo a raga.
  • Audu na atisaye da kwallo.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P12,