Jump to content

Kwalta

Daga Wiktionary
Kwalta a cikin durom

Kwalta About this soundKwalta  Wani sinadari ne baki a ake yin titi dashi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gwamnatin Najeriya ta sai kwalta mai yawa sanyin titi
  • An sanya kwalta a layin mu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16