Jump to content

Kwandala

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kwandala kerarran kudi ne da ake yin shi daga sinadarin karfe, zinari ko azurfa, ana amfani dashi domin cinikayya a harkan kasuwanci, musamman ma siya da sayarwa. Amma ashekarun da suka gabata.