Kwandan shara
Appearance
kwandan shara wani abune Wanda ake zuba datti,bola ko shara. Ana anfani Dashi a gurare daban-daban misali gida,offishi ma'aikata da sauran su ana anfani Dashi ne domin killace datti Wanda barinshi zai iya haifar da matsala ga al'ummah da suke rayuwa a gurin.