Jump to content

Kwando

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kwando Wani abu ne da ake amfani dashi amatsayin mazubi matsami ko kuma zuba kayan wanke-wanke ko rariya wani abu.[1]

Suna jam'i. Kwanduna

Misalai

[gyarawa]
  • Kwando baya rike ruwa
  • Sanya kayan a kwandon wanke wanke.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Kowa ya sai kwando yasan zata zubda ruwa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P13,