Kwankwaso

Daga Wiktionary
kwankwason mutum

Kwankwaso Watakila kalman kwankwaso ta samo asali ne daga yaren hausa. Kwankwaso sashin jiki ne dake tsakanin hakarkari zuwa kasan cibiya, wanda ke hade da duburan mutum da dabbobi.[1].

  • Turanci (English): waist
  • Larabci (Arabic): wasat - وسط
  • Faransanci (French): taille

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 143. ISBN 9789781601157.