Jump to content

Kwarashi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Kwarashiwani ƙaramin tsinke ne na ƙarfe da ake saƙa da shi.

Misali

[gyarawa]

Kwarashin Jummai ya karye ta na cikin saƙa.

Fassara

  • English crochet