Jump to content

Kwata

Daga Wiktionary

Kwata Wani hanya ne da ruwan datti yakebi yake wucewa. [1] [2]

Suna jam'i. Kwatoci

Misali

[gyarawa]
  • ɗauko manjagara mugyara wannan kwatan.
  • zamuyi kwata abayan gidammu.

Fassara

[gyarawa]

English: Gutter Larabci: مزبح

Manazarta

[gyarawa]

Kwata na nufin wani guri ne da aka tana darma mahauta don yanka dabbobin su

kwata abinda da ake nufi shine Rabin Rabin na wani abu

Misali

[gyarawa]
  • Karfe goma saura kwata

English: quarter

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,77
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,117