Jump to content

Kwatangwalo

Daga Wiktionary

Kwatangwalo Wato ƙashin sashin jikin mutane gefen ɗuwawu. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta buge a kwatangwalo
  • Tanada babban kwatangwalo
  • Fassara turanci: Hips

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,83
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,125