Jump to content

Kwatarniya

Daga Wiktionary

Kwatarniya ko Kwatanniya a wani furucin, ana yin amfani da ita a wajen wanka. Ana yin Kwatarniya da Yumɓu kamar dai yadda ake yin tukunyar ƙasa.