Jump to content

Kwauri

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
ƙwauri a zahiri

Ƙwauri About this soundƘwauri  Yana nufin sashen ƙafa ƙasa da gwiwa wato ta gaba.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yaro ya buge a ƙwauri.
  • Ya samu karaya a ƙwauri sanadiyyar hatsari.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,247