Jump to content

Kwazazzabo

Daga Wiktionary
Kwazazzabo a fili

Kwazazzabo About this soundKwazazzabo  Yana nufin rami mai zurfi da sashi ko gefe masu santsi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mota ta faɗa cikin kwazazzabo.
  • Hanyar ruwa ya samar da kwazazzabo.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,142